Tehran (IQNA) shugaba Bashar Assad na Syria ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da ake gudanarwa a yau a fadin kasar ta Syria.
Lambar Labari: 3485951 Ranar Watsawa : 2021/05/26
Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da martani kan shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ne neman yi masa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485259 Ranar Watsawa : 2020/10/08